Asia Town (restaurant)
From Wikipedia, the free encyclopedia
Asia town gidan abinci ne da wurin taron da ke 24 Forces Avenue, a Old GRA, Jihar Rivers. An buɗe wa jama'a ranar 12 ga watan Disamba, 2012.[1] Ginin yana da wurare na zama na baƙi 500 kuma yana ba da abinci galibi na Sinanci, abincin Indiya, abincin Thai, da wasu na Najeriya.[2] Asia town kuma tana gudanar da bukukuwan aure, ranar haihuwa, bukukuwan tunawa, ƙaddamar da samfura da nunin kayan kwalliya.[3][4]
Quick Facts Wuri, Coordinates ...
Asia Town | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jiha | Jihar rivers |
Ƙaramar hukuma a Nijeriya | Port Harcourt (karamar hukuma) |
Port settlement (en) | Port Harcourt |
Coordinates | 4°46′55″N 7°00′43″E |
History and use | |
Opening | 2012 |
Maximum capacity (en) | 500 individual seat (en) |
Offical website | |
|
Kulle