Bouna Sarr
From Wikipedia, the free encyclopedia
Bouna Junior Sarr[1] (an haife shi a ranar 31 ga watan Janairun shekara ta 1992), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama da winger na ƙungiyar Bundesliga Bayern Munich. An haife shi a Faransa, yana buga wa tawagar ƙasar Senegal wasa.
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Bouna Sarr | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Bouna Junior Sarr | ||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lyon, 31 ga Janairu, 1992 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Senegal Gine | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | wing half (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 20 | ||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 65 kg | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 177 cm |
Kulle