Caren Pistorius
From Wikipedia, the free encyclopedia
Caren Pistorius (an haifeta ranar 30 watan Satumba 1990) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu da New Zealand. An fi saninta da rawar da ta taka a matsayin Rose a cikin fim ɗin 2015 Slow West.[1][2]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Caren Pistorius | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Afirka ta kudu, 30 Satumba 1990 (33 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm3308569 |
Kulle