Chelsea F.C.
Kungiyar kwallon kafa a London, England / From Wikipedia, the free encyclopedia
Kulub din kwallon kafa na Chelsea kulob ɗin ƙwararrun ƴan ƙwallon ƙafa ne dake wasa a birnin Landan, suna fafatawa a gasar firemiya League, wanda shine babban gasar ƙwallon ƙafa a ƙasar ingila. Kulub ɗin ta lashe kofin league takwas, Kofin FA takwas,da League Cup biyar, FA garkuwa jama'a hudu, 'UEFA Europa' League daya, 'UEFA Super Cup' daya, kofin masu nasara na 'UEFA' daya, da kuma UEFA gasan zakarun turai ɗaya.[1][2][3]
Quick Facts Bayanai, Suna a hukumance ...
Chelsea F.C. | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Chelsea Football Club |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Birtaniya |
Laƙabi | The Blues da The Pensioners |
Mulki | |
Shugaba | Todd Boehly (en) |
Hedkwata | Landan |
Mamallaki | Todd Boehly (en) |
Sponsor (en) | Yokohama Rubber Company (en) |
Mamallaki na | |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 10 ga Maris, 1905 |
Wanda ya samar | |
|
Kulle