Elizabeth Moreno
From Wikipedia, the free encyclopedia
Élisabeth Moreno (an Haife ta a ranar 20 ga watan Satumba 1970) 'yar Cape Verde ce ƴar kasuwa kuma 'yar siyasa wacce ta yi aiki a matsayin Wakiliyar Ministan Gender Equality, Diversity and Equal Opportunities a ofishin Firayim Minista a cikin gwamnatin Firayim Minista Jean Castex daga shekarun 2020 zuwa 2022. [1] [2]
Quick Facts Minister Delegate for Gender Equality, Diversity and Equal Opportunities (en), Rayuwa ...
Elizabeth Moreno | |||
---|---|---|---|
6 ga Yuli, 2020 - 20 Mayu 2022 ← Marlène Schiappa (en) - Charlotte Caubel (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Tarrafal (en) , 20 Satumba 1970 (53 shekaru) | ||
ƙasa |
Faransa Cabo Verde | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Paris 12 University (en) (1988 - 1991) Jamiar Kasar Jamani (2005 - 2007) ESSEC Business School (en) (2005 - 2007) French National School for the Judiciary (en) (2012 - 2013) | ||
Harsuna |
Faransanci Turanci Portuguese language | ||
Sana'a | |||
Sana'a | business executive (en) da ɗan siyasa | ||
Employers |
Orange (en) (ga Yuni, 1998 - ga Maris, 2002) Dell Inc. (en) (ga Maris, 2000 - ga Maris, 2012) Lenovo Group Limited (en) (ga Afirilu, 2012 - ga Janairu, 2019) Hewlett-Packard (ga Janairu, 2019 - | ||
Kyaututtuka |
Kulle