Faiz Al-Rushaidi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Faiz Issa Khadoom Al-Rushaidi ( Larabci: فايز بن عيسى الرشيدي ; an haife shi a ranar 19 ga watan, Yuli a shekara ta alif 1988) Miladiyya. wanda aka fi sani da Faiz Al-Rushaidi, kwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Omani wanda ke taka leda a matsayin Dan wasa Mai tsaron raga a Mes Rafsanjan a cikin Gasar Fasha ta Farisa. [1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Faiz Al-Rushaidi | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Oman, 19 ga Yuli, 1988 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Oman | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||||||||||||||||||
Addini | Musulunci |
Kulle