Gidan Kayan Tarihi na Kasar Sin
From Wikipedia, the free encyclopedia
Gidan Kayan Tarihi na ƙasar Sin yana gefen Tiananmen Square a Beijing, kasar China. Manufar gidan kayan gargajiya ita ce ilmantar da al'adu dangane da tarihin kasar Sin. Ma'aikatar Al'adu ta Jamhuriyar Jama'ar Sin ce ke ba da hurumin tafiyar da shi.
Quick Facts Wuri, Coordinates ...
Gidan Kayan Tarihi na Kasar Sin | |
---|---|
中国国家博物馆 | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Sin |
Babban birni | Beijing |
District (China) (en) | Dongcheng District (en) |
Subdistrict (en) | Donghuamen Subdistrict (en) |
Coordinates | 39°54′12″N 116°23′40″E |
History and use | |
Opening | 2003 |
Ƙaddamarwa | ga Maris, 2011 |
Shugaba | Wu Weishan (en) |
Karatun Gine-gine | |
Zanen gini | Gerkan, Marg and Partners (en) |
Visitors per year (en) | 7,500,000 |
Contact | |
Address | 东长安街16号 |
Offical website | |
|
Kulle
Sakamakon ɓarkewar cutar Covid-19, an rufe gidan kayan tarihin har na wani dogon lokaci a shekarar 2020. Halartarsa ta ragu da kashi 78 cikin 100 a dalilin wannan Annobar, yadda mutane 1,600,000 kacal ne suka samu halartarsa a wannan shekara. Hakan kuwa ya faru ne a lokacin da yake ganiyar sharafinsa domin kuwa a cikin shekara ta 2020 yana kuma cikin matsayi na biyu a cikin Jerin gidajen kayan gargajiya da aka fi ziyarta, bayan Louvre. [1].