Hantsaki
From Wikipedia, the free encyclopedia
Hantsaki ko kuma Awartaki/Araftaki duka sunan shine da Hausa. Hantsaki wani ƙarfe ne mai kama da Almakashi wanda ake amfani dashi a Maƙera ana kuma amfani dashi wajen ɗaukan ƙarfe mai zafi don a riƙe shi a samun daman sarrafa ƙarfen ta yadda mai yin Ƙira (Maƙeri) ɗin bazai ƙone ba. [1]
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Hantsaki | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | pliers (en) |
Amfani | forging (en) |
Kayan haɗi | Karfe |
Amfani wajen | Kira |
Kulle
.