James A. Garfield
From Wikipedia, the free encyclopedia
James Abram Garfield (An haifeshi a ranar 19 ga watan Nuwamban shekarata 1831,ya rasu a ranar 19 ga watan Satumban shekarata1881) shi ne Shugaban Amurka na 20 (1881) kuma Shugaba na 2 da aka kashe (aka kashe shi yana kan mulki). Shugaba Garfield ya kasance a ofis daga watan Maris zuwa Satumba na shekarar 1881. Ya kasance a ofis na tsawon watanni shida da kwanaki goma sha biyar. Kusan rabin wannan lokacin yana kwance sakamakon yunƙurin kashe shi. An harbe shi a ranar 2 ga watan Yuli kuma daga ƙarshe ya mutu a watan Satumba na shekarar da ya hau mulki.[1]
Quick Facts 20. shugaban Tarayyar Amurka, 17. Shugaban da aka zaɓa na Tarayyar Amurka ...
James A. Garfield | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
4 ga Maris, 1881 - 19 Satumba 1881 ← Rutherford B. Hayes (en) - Chester A. Arthur (en) → Election: 1880 United States presidential election (en)
2 Nuwamba, 1880 - 4 ga Maris, 1881 ← Rutherford B. Hayes (en) - Grover Cleveland (en) → Election: 1880 United States presidential election (en)
4 ga Maris, 1863 - 8 Nuwamba, 1880 ← Albert G. Riddle (en) - Ezra B. Taylor (en) → District: Ohio's 19th congressional district (en)
| |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Cikakken suna | James Abram Garfield | ||||||||
Haihuwa | Moreland Hills (en) , 19 Nuwamba, 1831 | ||||||||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||
Mutuwa | Elberon (en) , 19 Satumba 1881 | ||||||||
Makwanci |
Lake View Cemetery (en) James A. Garfield Memorial (en) | ||||||||
Yanayin mutuwa |
kisan kai (ballistic trauma (en) aneurysm (en) Sepsis Ciwon zuciya Ciwon huhu) | ||||||||
Killed by | Charles J. Guiteau (en) | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Mahaifi | Abram Garfield | ||||||||
Mahaifiya | Eliza Ballou | ||||||||
Abokiyar zama | Lucretia Garfield (en) (11 Nuwamba, 1858 - 19 Satumba 1881) | ||||||||
Yara | |||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Williams College (en) Hiram College (en) (1851 - 1854) | ||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Latin Greek (en) | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, hafsa, Lauya, statesperson (en) da marubuci | ||||||||
Wurin aiki | Washington, D.C. | ||||||||
Mamba | Literary Society of Washington (en) | ||||||||
Aikin soja | |||||||||
Fannin soja |
Union Army (en) United States Army (en) infantry (en) | ||||||||
Digiri | Manjo Janar | ||||||||
Ya faɗaci |
Yaƙin basasar Amurka Battle of Middle Creek (en) Battle of Shiloh (en) Siege of Corinth (en) Battle of Chickamauga (en) | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Christian Church (Disciples of Christ) (en) | ||||||||
Jam'iyar siyasa | Jam'iyyar Republican (Amurka) | ||||||||
Kulle