Mahmoud Shokoko (Larabci: محمود شكوكو; 1 Mayu 1912 - 12 Fabrairu 1985) ɗan wasan kwaikwayo ne kuma ɗan ƙasar Masar. An fi saninsa da halayen tsana "Aragouzsho".[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Mahmoud Shokoko |
---|
|
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
Misra, 1 Mayu 1912 |
---|
ƙasa |
Misra |
---|
Mutuwa |
Kairo, 12 ga Faburairu, 1985 |
---|
Karatu |
---|
Harsuna |
Egyptian Arabic (en) |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
mawaƙi |
---|
Kulle