Moustapha Ngae A-Bissene
From Wikipedia, the free encyclopedia
Moustapha Ngae A-Bissene (an haife shi a ranar 21 ga watan Satumban 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Kamaru wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na Sacachispas.[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Moustapha Ngae A-Bissene | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Yaounde, 21 Satumba 1998 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Kulle