Oludamola Osayomi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Oludamola Bolanle ("Damola") Osayomi (an haife ta a ranar 26 ga watan Yuni shekarar 1986 a garin Ilesha, jihar Osun ) ƴar tseren Najeriya ce wanda ta ƙware a tseren mita (100) da mita (200) . Ta ci lambar zinare sau hudu a Gasar Afirka a Wasannin motsa jiki kuma ta lashe lambar azurfa tare da Najeriya a tseren mita (4 × 100) a Gasar Olympics ta Beijing a shekarar (2008). Ta kuma lashe (100) da (200 m )tsere a Wasannin All-Africa na shekarar (2007).
Oludamola Osayomi | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Osun, 26 ga Yuni, 1986 (37 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Makaranta |
University of Texas at El Paso (en) Christ's School Ado Ekiti (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | dan tsere mai dogon zango da Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 63 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 163 cm |
Mafi kyawun nasarar ta na( 100 m ne 10.99) an saita shi a São Paulo a cikin shekarar (2011). [1] Ta yi karatun harkokin kasuwanci a jami'ar Texas da ke El Paso kuma ta wakilci makarantar a wasannin guje-guje a shekara ta ( 2006). Ita ce asalin nasarar( 100 m) a Wasannin Commonwealth na shekarar( 2010 ) am ma an cire sunan ta kuma aka dakatar da ita bayan gwajin da akayi mata na ta'ammali da miyagun ƙwayoyi ya nuna tabbacin cewa tana yi.