Razak Omotoyossi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Razak Omotoyossi[1] (an haife she a ranar 8 ga watan Oktoba, shekarar 1985) dan asalin Nejeriya ne dan kwallon kafa na kasar Benin wanda ke taka leda a matsayin dan wasan gaba na JA Cotonou da kungiya kwallon kafa ta Benin Ya buga wasa a Najeriya, Masar, Sweden,Saudi Arabia da Faransa.[2]
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |