Ronaldo (Brazil)
Dan wasan kollo kaffa / From Wikipedia, the free encyclopedia
Ronaldo Luís Nazário de Lima (an haife shi ne a ranar 18 ga watan Satumba a shekara ta alif 1976),[1] an fi saninsa da Ronaldo, tsohon ɗan wasan kwallon kafa ne na kasar Brazil, wanda ke buga bangaren gaba (striker). Popularly dubbed O Fenômeno ("The Phenomenon"), ana ganinsa a matsayin daya daga cikin shahararrun yan wasa na duniya greatest football players of all time.[2][3][4][5] In his prime, he was know his dribbling at speed, feints, and clinical finishing. At his in(1990) Ronstarre Dan kwallon gabane a kungiyar Real Madrid Cruzeiro, PSV, Barcelona, da Inter Milan. Komawarsa zuwa Spain da Italy yasa ya zama na biyu bayan DMaradona wajen kafa tarihi to break the world transfer record twice, all before his 21,st birthday. Da kaiwarsa shekaru 23, yaci kwallaye sama da 200 ,wa kulub dinsa da kasarsa. Bayan share fiye da shekara uku batare da taka leda ba, saboda ciwon gwiwa da yake fama dashi , Ronaldo yakoma Real Madrid a shekarar 2002, daga baya ya kungiyar A.C. Milan daga bisani kungiyar Corinthians sannan daga karshe ya ajiye kwallo a shekara ta 2011, baya yasha fama da raunuka.
Ronaldo (Brazil) | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Ronaldo Luís Nazário de Lima | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Itaguaí (en) , 22 Satumba 1976 (47 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Brazil | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Portuguese language Yaren Sifen | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 90 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 183 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sunan mahaifi | O fenômeno | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
IMDb | nm1046596 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ronaldo.com |
Ronaldo yayi nasarar lashe gwarzon ɗan wasa na duniya wato FIFA World Player of the Year a cikin shekara ta 1996, zuwa 1997 da 2002, sannan da Ballon d'Or a cikin shekara ta 1997 zuwa shekarar 2002, dakuma UEFA Club Footballer of the Year a cikin shekara ta 1998, kuma shine Gwarzon ɗan wasa a gasar La Liga a shekara ta 1997,ya lashe European Golden Bo Bayan yaci kwallaye 34, kwallaye acikin laliga,sannankuma yalashe Serie A Footballer of the Year acikin shekara ta 1998. Yana daya daga cikin Yan kallon masu fada aji, shine na farko don lasheNike Mercurial Yayi da aka kaddamar da takalmi R9. Pele ya sanya shi acikin jerin rayayyun 'yan wasa 100 na musamman na FIFA a cikin shekara ta 2004, kuma an adana ta a gidan tarihin shahararrun 'yan wasa na Brazil wato Brazilian Football Museum Hall of Fame da kuma Gidan tunawa da shaharru na kasar Italiya.
Ronaldo ya buga wa kasar Brazil wasanni guda 98, ya zura kwallaye 62, kuma shine dan wasa na biyu da suka fi kowa zura kwallaye wa kasar ta Brazil, inda yake bin bayan Pelé.