Yahoo!
From Wikipedia, the free encyclopedia
Yahoo! kafar sadarwa ta yanar gizo ta Amurka. Hedikwanta na nan a garin Sunnyvale, California kuma tana aiki da karkashin Yahoo Inc., wanda kusan kaso 90% na kamfanin mallakin investment funds ce wanda Apollo Global Management ke kula da ita, sannan kuma saura kashi 10% na kamfanin mallakin Verizon Communications ne.
URL (en) | https://www.yahoo.com/ |
---|---|
Iri | web portal (en) |
Mai-iko | Yahoo Inc. (en) |
Maƙirƙiri | David Filo (en) da Jerry Yang (en) |
Service entry (en) | ga Janairu, 1994 |
Location of formation (en) | Sunnyvale (en) |
Wurin hedkwatar | Sunnyvale (en) |
Wurin hedkwatar | Tarayyar Amurka |
Kyauta ta samu | Silver Anvil Awards (en) |
Alexa rank (en) |
6 (20 Nuwamba, 2017) 10 (2 Oktoba 2019) 2 (ga Yuni, 2000) |
Yahoo | |
yahoo |
.
Yahoo tana bada hidimomin yanar gizo kamar kafar yanar gizo, kafar bincike ta yanar gizo da dai makamantansu irinsu, My Yahoo!, Yahoo Mail, Yahoo News, Yahoo Finance, Yahoo Sports da kuma kafar tallace-tallace wato Yahoo! Native.
Jerry Yang da David Filo suka kirkiri Yahoo a cikin watan Janairun 1994, kuma suna daga cikin wadanda suka fara gabatar da sha'anin yanar gizo a farko-farkon shekarun 1990s.[1] Amma daga baya kasuwancinsu ya ja baya kuma ta rasa hannun jarinsu da facebook da kuma google.[2][3]