Johnson Aguiyi-Ironsi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Manjo Johnson Thomas Umunnakwe Aguiyi-Ironsi MVO, MBE (3 Mayun shekarar 1924 – 29 Yuli shekara ta 1966) shine shugaban ƙasa na mulkin soja a Najeriya, Janar din Soja kuma ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1924 a garin Umuahia dake yankin Kudancin Najeriya; ya mutu a shekara ta 1966. Johnson Aguiyi-Ironsi shugaban kasar Nijeriya ne daga watan Janairun shekara ta 1966 zuwa watan Yulin shekara ta 1966 ya ƙarba daga Nnamdi Azikiwe - sannan Yakubu Gowon ya ƙarba daga gurin shi bayan an kashe shi.[1]
Quick Facts shugaban ƙasar Najeriya, Rayuwa ...
Johnson Aguiyi-Ironsi | |||
---|---|---|---|
16 ga Janairu, 1966 - 12 ga Yuli, 1966 ← Nnamdi Azikiwe - Yakubu Gowon → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Umuahia da Ibeku West (en) , 3 ga Maris, 1924 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Harshen Ibo | ||
Mutuwa | Ibadan da Lalupon (en) , 29 ga Yuli, 1966 | ||
Yanayin mutuwa | kisan kai | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Victoria Aguiyi-Ironsi | ||
Yara |
view
| ||
Karatu | |||
Makaranta |
Staff College, Camberley (en) Royal College of Defence Studies (en) | ||
Harsuna |
Turanci Harshen Ibo Pidgin na Najeriya Turancin Birtaniya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, soja da soja | ||
Kyaututtuka |
gani
| ||
Aikin soja | |||
Fannin soja | Sojojin Ƙasa na Najeriya | ||
Digiri | Janar | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa | military dictatorship (en) |
Kulle