Amando Aust
From Wikipedia, the free encyclopedia
Amando Joseph Aust (an haife shi a ranar 23 ga watan Afrilu 1990), wanda aka fi sani da Amando, ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na kulob ɗin TuS Dassendorf da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Gambia.[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Amando Aust | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Berlin, 23 ga Afirilu, 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Jamus | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Kulle