Kabba
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kabba birni ne, da ke a jihar Kogi, a tsakiyar yammacin Nijeriya . Yana kusa da Kogin Osse, a mahadar hanyoyi daga Lokoja, Okene, Ogidi, Ado-Ekiti, da Egbe. Garin yana da nisan kilomita 295 daga Abuja . Yana da kuma nisan kilomita 511 daga Jihar Lagos.
Quick Facts Wuri, Labarin ƙasa ...
Kabba | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Kogi | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 330 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Kulle
Archbishop John Olorunfemi Onaiyekan, na cocin Roman Katolika na Archdiocese na Abuja, da ke Abuja, Najeriya, an haife shi ne a nan, kamar yadda labarinsa na Wikipedia ya nuna.[1] It is 511 kilometers from Lagos. [2]